The Soda Pop
Google69490f6862051cb8
google-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlBasheer journalist sharfadi14

Basheer journalist sharfadi14.jpg6
Basheer journalist sharfadi 11 1
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka 1

☀ Zabi inda kake son shiga ☀
Menunks
→Home
→Akidojin Ahlussunnah
→Addinin musulunci (35)
→40 Hadith (50)
→Fadakarwa (120)
→Neman labarai (20)
→Shi'a Kafirci (50)
→Hadith (55)
→Khudubobi (24)
→Tarihin magabata (60)
→Raddi / Maida martani (99)
→Face book post (30)
→Monthly Archives (60)
→Tambaya da Amsa (20)
→Sahabban Annabi {s.aw} (50)
→Taskar maluman sunnah (25)
→Akidar Y'an Shi'a Dangane da Al'kur'ani
→Fassarar Usulussunnah (20)
→Sheik Ja'afar {Rahimahullah} (65)
→Sheik Abubakar Gumi {Rahimahullah} (30)
→Sheik Dr. Muhammad Sani R/Lemo
→Salafiyyah Network Nigeria (100)
→Adam Sani Abu-Umayrah (99)
→Salaf Ustaz (79)
→Malama Ummi Ahmad Katsina
→Malama Amina Saleh Mande
→Labarai (40)
→Nishadantarwa (10)
→Siyasar Nigeria (9)
→Vidio (33)
→Audio (66)
→Hotuna (120)
→Internet Cheat (90)
→Site Achieve
→Application (10)
→Games (8)
→About me (01)

Wannan shafin mallakarCoollogo com-1281358 3
Ne




SHAFI DON KARUWAR MUSULMI
Gaskiyar magana

MENENE GASKIYAR MAGANAR MARGAYI SHEIKH ABUBAKAR MAHMUD GUMI (R) CEWA "JEFA KURI'A YA FI ZUWA AIKIN HAJJI"
Kashi na daya
.
Gabatarwa:
.
Dukkan yabo da godiya da kirari sun tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah suka kara tabbata ga manzon tsira Annabi Muhammad (SAW), da Alayensa, da Sahabbansa, da dukkan managartan da suka biyo su da kyautatawa har zuwa ranar kiyama.
.
Bayan haka, sanin kowa ne cewa rashin adalci da son zuciya sune suka hadu suka gina duk wani addini da baya kan tafarkin Alqur'ani da Hadisin Manzon Allah (SAW).
.
Yana daga cikin rashin adalcin ta yadda zaka ga wasu suna yanke wani bangare daga cikin maganganun da malaman sunnah suka fada a cikin littattafan su ko kuma a cikin kaset ba tare da ankawo farkon maganar ba ko karshen ta ba da niyyar aibanta su ko cin mutunci akan su.

Wannan ne yasa zaka ga wasu daga cikin yan bid'ah suna yawo da sautin Margayi Mallam Abubakar Mahmud Gumi (R) acikin wayoyin su har ma wasu suke dorawa akan shafin Facebook wai Mallam yace JEFA KURI'A YAFI ZUWA AIKIN HAJJI, ko kuma suce yace SIYASA TAFI SALLAH MUHIMMANCI ba tare da sun kawo cikkaken abunda Mallam ya fada a gaba ba saboda tsabagen rashin adalci.
.
Saboda haka muka ga ya dace ayiwa mutane cikakken bayani a fada musu yadda gaskiyar maganar take domin cire shakka da rudanin da wasu suke sawa acikin zukatan su.
.
Anan ne nake cewa kuji daga bakin mallam.
.
Wannan shine iyakacin magana ta, duk abunda ya biyo baya to maganar Mallam ce.
.
Dafatan Allah Ya bamu ikon fahimtar abunda muka karanta.
Mu hadu a kashi na gaba.


koma Saman Shafi

→Labarai
1234...9899100»

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 1


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Mozilla

Kasar da kake

Adadin Maziyarta 426888

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358